Hausa Music
Salim Smart – Ciwon So (Official Audio)

Salim smart Ciwon So sabuwar Wakar Sa Wacce Ya saki Kwanannan a yanzu Haka ga Audio Wannan Video Domin Kaga Saurara Kaji Yadda Wannan Wakar take.
kamar yadda ka sani dai a yanzu haka zalika Smart Ya Kasance Shahararan Mawaki Acikin Masana’antar Kannywood Domin A Yanzu HAKA yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood.

Full Audio Music,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com