Innalillahi; Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in

Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Video Yadda akayi Jana’izar Kafi Gwamna Kwana Chasa’in kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka sosai.
Kamar yadda ka sani dai a jiya muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa Wani babban Jarumin masana’antar kannywood rasuwa wanda a yanzu haka ya Daukaka a duniya.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa allah ya jikanshi da Rahama a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda abun ya kasance ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji kaga yadda wannan abun Yake kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa allah ya jikanshi da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com