Cikin Fushi; Duk Wanda Ya Kara Zaginmu Mu’ Yan Masana’antar Kannywood Kotu ce Zata Rabamu Dashi..

Babbar Magana yanzu Yanzu Jarumin Kannywood tijjani faraga yayi Kaca Kaca Da Wadan da suke zagin sana’ar film kamar yadda a yanzu haka yayi magana Akai.
A yanzu haka ka biyomu domin zamu zaka maka Wani video ka kalla domin zakaji yadda wannan Jarumin kannywood yayi Kaca Da Kaca da Wadan da suke zagin masana’antar kannywood.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda tijjani faraga ya bayyana yadda yaji haushe Akan masu zagin sana’ar film a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun Yake kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya allah yasa wannan maganar ta Isah wajan mutane.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com