Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Ya Yiwa Jarumin Kannywood Rasuwa Kafi Gwamna Kwana Chasa’in

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun labarin mutuwar Jarumin masana’antar kannywood kafin Gwamnan na cikin Shirin film din Kwana Chasa’in.

A yanzu haka kannywood tayi Babban rashi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaci karo da wannan labarin sai yayi kuka.

Kamar yadda ka sani dai wannan Jarumin acikin masana’antar yana matukar bada gudun mawa Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan labarin mutuwar ya karade social media kuma a yanzu haka muna fatan allah ya jikanshi da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button