Kannywood

Alhamdulillah; Azima Gidan Badamasi Zata Auri Jarumin Masana’antar Kannywood

Yanzu Yanzu Azima Gidan Badamasi Zata Auri Jarumin kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Azima Gidan Badamasi ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna mata fatan al’kairi.

A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya Kamata ace jaruma Kannywood su dena auran junan su kamar yadda a yanzu haka wasu suna cewa ya domin basa Da Dewa.

A yanzu haka mutane da yawa suna fatan al’kairi Akan cewa allah ya Basu Zaman lafiya domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi fatan al’kairi Akai a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take Akan Auren Azima Gidan Badamasi da Jarumin kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button