Kannywood

Na Samu Hujjar Shiga Masana’antar Kannywood Daga Al’Qur’ani Mai Girma Inji Jarumi kannywood Kalli Video

Babbar Magana Yanzu Yanzu jarumin Kannywood ya bayyana cewa acikin Al’Qur’ani ya Samu hujjar Shiga Cikin masana’antar kannywood ma’ana harkar film.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa sana’ar film bata dace ba kamar yadda mutane da yawa Suna magana Akan cewa harkar film tana lalata tarbiyar yara.

Amma kuma a yanzu haka babban Jarumin kannywood ya bayyana cewa shidai a yanzu haka ya Samu hujjar Shiga masana’antar kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan Jarumin kannywood din ya bayyana abun a yanzu haka ya Jawo Cece Kuce.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button