Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Indai Kana Da Imani Ka Kalli Wannan Bidiyon Sai Kayi Kuka Da Idon Ka

Bidiyon wani yaro mai aikin ƙwadago na birkilanci ya sosa zuciyar mutane da dama A cikin bidiyon an nuna yaron yana a wajen aikin birkilanci yana aiki yana kuka.

Bayan bidiyon sa na farko ya karaɗe yanar gizo, wanda ya wallafa bidiyon mai suna Lukman Samsudeen, ya bayyana wasu abubuwan ban tausayi dangane da yaron mai suna Kamarudeen. Jaridar Digitalskil ta rahoto.

A wani sabon bidiyo da ya saka a TikTok, Lukman yace yaron yana zaune tare da shi kuma mahaifin sa ya rasu, yanzu haka maraya ne.

Lukman yace Kamorudeen yana aikin ne domin ya ga ya taimakawa mahaifiyar sa wacce manomiya ce.

Lukman, yaron yana ganin mahaifiyar sa sai ɗaya kawai a shekara cikin watan Disamba. Ya nemi mutane da su taimaki yaron, inda ya ƙara da cewa yaron yana son zuwa makaranta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button