Hausa Music
CdeeQ, Dj Ab, Deezell – Zinariya (Official Video) Download

Zinariya sabuwar Wakar Dj Ab Ft Deezell ft CdeeQ kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya a yanzu haka ga Video wakar ka kalla.
A yanzu indai ka kalla video wannan wakar nasan cewa sai kace tunda suke waka Basu taba wacce takai wannan Dadi ba. Yanzu Yanzu ga Video ka kalla.
Full Video,
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com