Labaran Duniya

Masha Allah; Prof. Sheikh Isah Ali Pantami Ya Nada Nuhu Abdullahi Jarumin Masana’antar Kannywood

Babbar Magana Yanzu Yanzu Sheikh Iash Ali Pantami Ya Bawa Jarumin kannywood nuhu abdullahi babban mukami kamar yadda a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata ace a yanzu haka Duk jaruman Kannywood sun shigo siyasa kamar yadda a yanzu haka nuhu abdullahi yana siyasa.

A yanzu haka muke Samun Wani Labari mai Dadi Akan cewa Sheikh Isah Ali PANTAMI ya Bawa Nuhu Abdullahi Babban Mukami Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka nuhu ABDULLAHI YA SAMU wannan mukami muna fatan allah ya tayashi ruko.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button