Hausa Series
Izzar So Episode 100 Original Video English Subtitles

Izzar So Episode 100 Kamar yadda a yanzu haka wannan Shirin kasan cewa yana daya daga cikin Shirin film mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamar sa domin a yanzu haka yana fadakar da mutane.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata ace wannan Shirin film din na izzar so yazo karshe domin a yanzu haka Shirin ya dakko zafi sai dai kuma wasu Suna cewa bai kamata yazo karshe ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskill.com