Labaran Duniya

Innalillahi: Sabon Matsala Ya Taso Akan Mutuwar Queen Elizabeth Wani Yayi Mafarki Ta Shiga Aljanna..

Babbar Magana yanzu Yanzu Sabon Matsala Ta Taso Akan Mutuwar Sarauniyar England Queen Elizabeth kamar yadda a yanzu haka Wani yayi mafarki ta Shiga aljanna.

A yanzu haka Indai ka tsaya ka kalli wannan Video nasan cewa sai kayi mamaki Akan abinda Yake Faru Akan Mutuwar Ummita kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka Wani video ka kalla.

A yanzu haka Wani Matashi ya fito ya bayyana cewa yayi mafarki Sarauniyar England Queen Elizabeth ta Shiga aljanna kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan maganar ba gaskiya bace domin Baza ta Shiga aljanna ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button