Daga Karshe Asiri Yatonu Akan Yar Momee Gombe Wacce Take Zaune A Gombe Kalli Bidiyon..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Maganar Yar Momee Gombe Yanzu Yanzu gaskiya ta bayyana akai kamar yadda a yanzu haka Momee Gombe ta Bayyana Gaskiyar Magana Akai.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa yar da aka Watsa a duniya yar Momee gombe wasu kuma a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ba Yar’ta bace.
Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan aka Watsa labarin cewa akawai wata yarinya bacce take zaune a gombe Kamar yadda yarinyar ta Bayyana cewa ita yar Momee gombe ceh.
A yanzu haka dai wannan labarin ya karade social media kuma a yanzu haka Momee gombe taci karo da wannan labarin kamar yadda a yanzu haka ta bayyana gaskiyar magana akai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Momee Gombe ta Bayyana Gaskiyar Magana Akai kamar yadda a yanzu haka wannan yarinyar ba yar Momee gombe bace.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com