Asiri Yatonu Yanzu; Ashe Wannan Shene Dalilin Rabuwar Auren Ado Gwanja Da Matarsa Maimuna Kalli Bidiyon..

Ado gwanja wanda auren shi ya mutu tare da matarsa maimuna wanda kusan wata biyar basa tare da juna wanda kuma har yanzu baa samu sasanci ba ta koma ba kuma harta fita daga takaba amma Maganar komawa shiru kakeji har yau.
Sai dai wani labari da yake riskarmu a wannan lokacin shine cewa wai wata jaruma ce a kannywood tayi mata asiri suka rabu da mijin nata wanda kuma yanzu haka mutane sun fara zagin wannan jarumar akan wannan batun.
Mutane dai sunyi mamakin wannan mutuwar auran ganin yadda suke yin soyayya a tsakaninsu kowa a gari ya shaida cewa suna soyayya sosai wanda a kafofin sadarwa sun shada hakan domin aure na wanda akayi shi a idon duniya.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san gaskiya akai ba.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun nasan cewa kaji gaskiya magana akai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com