Kannywood

Yanzu Yanzu; Momee Gombe Ta Bayyana Gaskiyar Magana Akan Yar’ta Wacce Take Zaune A Gombe..

Babban Magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Akan Yar da akace ta Momee gombe ceh kamar yadda a yanzu haka mins tafe da gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da labarin cewa yar Momee gombe ta Bayyana domin Duk wanda Yake Hawa shafin tiktok da youtube nasan cewa yaga Bidiyon.

A yanzu haka mutane da yawa sun yarda da cewa wannan yarinyar yar Momee gombe wasu kuma suna magana Akan cewa Momee gombe bata taba Haihuwa ba dan haka wannan yarinyar ba tata bace.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai domin a yanzu haka mutane da yawa Basu san gaskiya Akan wannan maganar ba ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata Momee gombe tayi aure.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button