Kannywood

Shara’ar Mansurah Isah Da Yar’ta Iman Sani Danja / Batun Yar Momee Gombe Itace Mai Laifi Da Tai Karya..

Babbar Magna Yanzu Yanzu Shara’ar Mansurah Isah da yar’ta iman Akan wasu wadan da suke bude shafin facebook da kuma youtube suna Cutar mutane kuma suna wallafa hotonan batsa.

A Wani labari kuma na daban Akan Maganar yar Momee gombe kamar yadda a yanzu haka Asiri Yatonu akai kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa Momee gombe tayiwa Duniya karya.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan abun yake Akan Maganar Shara’ar Mansurah Isah da yar’ta da kuma maganar yar Momee gombe ga wannan Videon ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button