Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mutane Da Dama A Jahar Filatun…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyar Mutuwar Mutune Da Yawa Kamar yadda a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa wannan damunar da akai tayi Sanadiyar Mutuwar Mutane Da Yawa Kamar yadda a yanzu haka anyi wata ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyar Mutuwar Mutane Da Yawa.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan ambaliyar Ruwa ta kasance domin a yanzu haka mutane da yawa suna fatan allah ya jikansu da Rahama Ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button