Asiri Yatonu Yanzu Yanzu; Akan Yar Momee Gombe Wacce Take Zaune A Gombe Kalli Bidiyon..

Babbar Magan Yanzu Yanzu Momee gombe ta Karyata Maganar Cewa wannan yarinyar ta ake magana Akan cewa yar tace kamar yadda a yanzu haka tace ita bata taba Haihuwa ba.
A yanzu haka jaruma Kannywood Momee gombe taci karo da Wani labari wanda a yanzu haka mutane da yawa sun san sa wannan labarin domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Momee gombe tayi karya.
A kwanakin baya idan bazaka manta ba Kasan cewa Momee gombe ta kasance Tafin da shigo masana’antar kannywood ta taba aure kamar yadda anyi Hira da ita agidan BBC Hausa kuma ta Bayyana cewa bata taba Haihuwa ba.
Sai kuma a yanzu haka wata karamar yarinya ta fito shafin tiktok tana magana Akan cewa ita yar Momee gombe ceh Inda a yanzu haka Momee gombe tace taba taba Haihuwa ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Momee gombe ta Bayyana cewa ita bata taba Haihuwa ba wannan yarinyar ba Yar’ta bace kawai karyace.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com