Kannywood

Yanzu Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Yar Momee Gombe Wacce Take Zaune A Gombe Tabbijam Kalli Bidiyon..

Babbar Magan Yanzu Yanzu Maganar Yar Momee gombe yanzu Yanzu Asiri Yatonu Kamar yadda a yanzu haka ka biyomu domin jin Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan Ale Watsa labarin Cewa An Gano yar jaruma Momee gombe kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin Momee gombe ta Bayyana cewa bata taba Haihuwa ba.

Sai kuma a yanzu haka wata karamar yarinya ta fito ta Bayyana cewa ita yar Momee gombe ce a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai domin indai ka kalli wannan Video sai kayi mamaki.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan lamarin yake domin a yanzu haka wannan yarinyar ba yar Momee gombe bace karyace kawai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button