Hausa Music
Sani Ahmad – Baki Da Tamka ( Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Sani Ahamad ( Baki Da Tamkar) Kamar yadda. A yanzu haka wannan mawakin ya saki Wannan sabuwar wakar domin a yanzu haka a yanzu zamu saka maka audio wannan wakar ka saurara.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Sani Ahamad ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa a duniya a yanzu haka ya saki sabuwar wakar sa.

A yanzu haka ga Audio Wakar ka Saurara.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com