Hausa Music
Kawu Dan Sarki Ft Momee Gombe – Alkibla (Official Video) 2022

Sabuwar wakar Kawu Dan Sarki ft Momee gombe (Alkibla) Official Video Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar itace sabuwar wakar Kawu Dan Sarki wacce sukayi da Jaruma Momee gombe.
Kamar yadda ka sani dai wannan shine karo na farko da mawaki kawu Dan Sarki ya Fara waka da jaruma Momee gombe a yanzu haka ga Video wannan wakar ka kalla domin zakaga abin mamaki.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com