Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Tsawa Ta Fadowa Wata Karamar Yarinyar A Makarantar Islamiya…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Wata Tsawa Ta Fadowa Wata Karamar Yarinyar A Makabarta Islamiya.
A yanzu haka wannan labarin yayi matukar girgiza duniya domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana wannan zancen kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani akai.
Yanzu-yanzu wata tsawa mai karfi ta fadowa wata yarinya mai suna Maryam Rabiu Garba Kaugama a garin Kaugama dake jihar Jigawa.
Marigayiyar ‘ya ce ga tsohon dan majalistar taraiyya mai wakiltar Malammadiri da Kaugama.

Lamarin ya faru ne a lokacin da ta je cikin makarantar Islamiyya domin yin karatun Alqur’ani Mai Girma.
Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikanta Da Rahama Ya Gafarta Mata, Ya Bawa Iyayenta Hakurim Jure Wannan Rashi.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com