Asiri Yatonu Yanzu Yanzu Momee Gombe Ta Karyata Maganar Cewa Tana Da Yarinyar A Gombe..

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu Momee gombe Ta Karyata Maganar Cewa Tana Da Yar’ A Gombe Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da labarin cewa Momee gombe tana da yar mace a gombe kamar yadda yarinyar itace ta fito da bakin ta ta Bayyana hakan.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa a kwanakin baya jaruma Momee gombe ta fadawa duniya cewa bata da yaro koh yarinya domin bata taba Haihuwa ba.
Sai kuma a yanzu haka wata karamar yarinya ta Bayyana cewa ita yar Momee gombe ce tana zaune a gombe a yanzu haka Momee gombe kamar ta Bayyana Gaskiyar Magana Akai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Momee gombe ta Bayyana cewa ita bata da wata yarinya domin wannan maganar ba gaskiya bace domin ita bata taba Haihuwa ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com