Labaran Duniya

WANDA Ya Kashe Budurwar Sa Ummita Dan Kungiyar Asiri Ne/ Daga Kasar Chaina Kalli Bidiyon.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Ashe Wanda Ya Kashe Ummita Dan Kungiyar Asiri Ne kamar yadda a yanzu haka Asiri Yatonu Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a jiya Wani Dan China Ya Kashe Ummita Yar Kano kamar yadda a yanzu haka wannan labarin yayi matukar girgiza duniya domin a yanzu haka wannan labarin babu Inda baije ba.

Sai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Wai menene Dalilin Dayasa Dan China Ya Kasance ummita kamar yadda a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna magana akan cewa kwadayin tane.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana akai domin indai ka Kalli wannan Video zakaji Gaskiyar Magana Akan Dalilin Mutuwar Ummita.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa allah ya jikanta da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button