Innalillahi;Yadda Matar Aure Ta Mutu A Hatsarin Mota Yayi Bin Budurwar Mijinta Suna Tare Da Mijin..

innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Wata Matar Aure ta Rasa Ranta Akan bayan ta biyo motar Mijin ta kamar yadda ta Ganshi da wata budurwa acikin motar.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mata da yawa Suna da kishen kamar yadda a yanzu haka wannan matar ta rasu Akan kishe domin tabi motar Mijin ta bayan ta Ganshi da wata budurwa.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan budurwar tayi hauka domin bai kamata ace ta Aikata irin wannan abun ba domin yanzu gashi ta Rasa Ranta.
Wannan matar ta fita a motar ta sai kuma taga Mijin nata tare da wata budurwa acikin motar sa kamar yadda ita kuma taga cewa baza ta yarda ba hakane yasa ta bishi domin taga Inda zasuje.

Tana Cikin bibiyar su sai kuma ta gamu da Wani Hatsari kamar yadda a yanzu haka ta Rasa Ranta a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa itace ta kashe kanta.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com