Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un” Yanzu Yanzu Mutuwar Nuhu Abdullahi Gaskiyar Magana Akai..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan Mutuwar Nuhu abdullahi Jarumin Masana’antar Kannywood.

A yanzu haka Mutane Da Yawa Sun Shiga Cikin Wani Mawuyacin Hali Akan Wanna Labarin Domin Duk wanda yaji labarin cewa nuhu abdullahi ya rasu Saiya Zubar da Hawayen sa.

A yanzu haka Mutane Da Yawa Sunci Karo Da Wannan Labarin A Shafin Facebook kamar yadda a yanzu haka ga hoton yadda aka wallafa Akan cewa allah yayi masa rasuwa domin ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan hoton nasan cewa ka Karanta abinda aka Rubuta Ajikin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun yarda da wannan abun amma kuma a Maganar gaskiya itace nuhu abdullahi bai mutu ba yana raye.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button