Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Jarumar Kannywood Teema Makamashi Ta Fito Cikin Fushi Da Ɓacin Rai Allah..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Jarumar Kannywood Teema Makamashi Ta Fito Tayi Magana Akan Kisan Gillar da Akayiwa Ummita.

A yanzu haka zamu saka maka wannan Video domin ka kalla zakaga yadda jaruma Teema Makamashi ta Fito ta Bayyana wasu abubuwa wadan da ya Kama Ka tsaya ka kalli wannan Video.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata ace a dauki mataki Akan wanna dan china wadan da ya kasance Ummita.

A yanzu haka wannan labarin ya karade social media domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana Maganar cewa bai kamata a kale wanna dan china ba a yanzu haka jaruma kannywood Teema Makamashi ta Fito Tayi Magana akai ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Teema Makamashi ta Fito ta Bayyana wasu abubuwa wadan da gaskiya ta fada Akan wannan kisan da akayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button