Labaran Duniya

Allah Sarki” Ashe Ummita Ta Kira Sheikh Aminu Daurawa Sati Daya Kafin Mutuwar Ta Akan Maganar Aure.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Sheikh Aminu Daurawa Ya bayyana Cewa Ummita ta Kirashi kafin ta mutu akan maganar auren ta da dan China.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun fito sun magana Akan cewa ya kamata a binciki Dalilin Dayasa Dan China Ya Kasance ummita kamar yadda a yanzu haka kuma sheik Aminu Daurawa Yayi Magana akai.

A yanzu Yanzu malam Aminu Daurawa ya Samu labarin cewa Wani Dan China Ya Kasance budurwar sa kamar yadda sai yayi tinani Akan cewa itace matar data Kirashi a Lokacin da ake tambayar sa Akan cewa tana son auren dan china.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda Aminu Daurawa ya bayyana abunda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki sosai ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda sukai da malam Aminu Daurawa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button