Rahama Sadau Ya Kamata Ki Koyi Abun Al’khairi a Gurin Hadiza Gabon Sheikh Isah Ali Pantami Yayi Magana

Babbar Magan Yanzu Yanzu Sheikh Isah Ali Pantami ya bayyanawa raham Sadau cewa ta koyi abun al’khairi a wajan Hadiza gabon kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruma Hadiza gabon ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka sheikh Isah ali Pantami ya bayyana Wani Abu akan ta.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda sheikh Isah ali Pantami ya fada Akan Hadiza gabon din kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunii dadin hakan ga Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda sheikh Isah ali Pantami ya bayyana cewa ya Kamata Rahama Sadau ta koyi abun al’khairi a wajan Hadiza gabon.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com