Kannywood

Da Gaske Ne Sai Anyi Lalata Da Mata Kafin A Sakasu Acikin Film..

Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan Maganar Da AKE nacewa sai anyi lalata da mata kafin a Sakasu acikin film kamar yadda a yanzu haka ka biyomu zakaji Gaskiyar Magana.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa sai anyi lalata da mata kafin su Shiga harkar film kamar yadda a yanzu haka Wani babban Asiri Yatonu akai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna tsoran Shiga harkar film badan koh mai ba sai dai indai sun samun wanna labarin na cewa sai anyi lalata da mata kafin a Sakasu acikin film sai su fasa wasu kuma a yanzu haka Suna Shiga.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna kallan matan kannywood a matsayin yan iska kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai ka saurara har karshe.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin sosai Akan yadda sukaji wannan Bayani.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button