Kannywood

Asiri Yatonu; An Gano Yar Momee Gombe Ta Farko A Duniya A Kasar Niger Kalli Bidiyon…

Babbar Magan Yanzu Yanzu Asiri Yatonu kamar yadda a yanzu haka an bayyana cewa an Gano yar jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu zamu kawu maka Cikakken Bayani.

Kamar Yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna magana Akan Cewa Momee gombe tayi aure kafin ta shigo masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka an bayyana yar’ta.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa a Kwanakin Baya dama an bayyana cewa Momee gombe tana da yar amma kuma ita Momee gombe ta Bayyana cewa bata da yar.

Sai kuma a yanzu haka aka bayyanawa duniya wata yarinya Inda aka bayyana cewa ita yar Momee gombe ce kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wanna abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button