Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Wani Dan China Ya Kashe Wata Budurwa Da Suke Soyayya..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Samun Wani Labari Mara Dadi Akan Cewa Wani Dan Chaina Ya kashe wata budurwa wacce suke soyayya da ita.
A yanzu haka wannan labarin yayi matukar girgiza mutane domin a yanzu haka duk wanda yaci karo da wannan labarin sai yayi allah Wadai Da Wannan dan Chaina domin bai kamata ya kashe ta.
A yadda Muke Samun Wannan Labarin Wannan Dan Chaina Suna Soyayya Da Wannan Yar Nageria Kamar yadda kuma sai yayi mata yankan rago kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji abinda ya faru.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magan Ganu akai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com