Labaran Duniya

Bidiyon; Yadda Dan China Ya Kashe Yar Nigeria Ummita Yar Kano Qalau Innalillahi..

Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan cewa Wani Dan China Ya Kashe Ummita Yar Nigeria Kamar yadda a yanzu haka zamu zaka maka video.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; yadda Dan China Ya Kashe Ummita Yar Nigeria Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi allah wadai.

A yanzu haka muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan cewa Wani dan China Ya Kashe Ummita Yar Kano kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai ya Zubar da Hawaye.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata ayiwa wannan mutum kwakwaran hukunci domin kisan Gilla ya yiwa wannan matar a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda abun ya kasance.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa da sukaji yadda wannan abun ya kasance sunyi Kuka da idon su.

Mutane Da Yawa A yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata a Hukunta wannan dan China domin kisan Gilla yayi mata muna fatan za ayi Masa hukunci dedai da abinda ya aikata.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button