Kannywood

Allah Mai Iko; Kalli Bidiyon Wani Dan Niger Mai Kama Da Hamisu Breaker Abun Mamaki..

Allah Mai Iko kalli Wannan Saurayi Mai Kama Da Hamisu breaker kamar yadda. a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu jaruman kannywood da dama Suna samun mai kama dasu kamar yadda a yanzu haka Wani Matashi ya fito yayi video kamar yadda Duk wanda ya Kalli wannan Video sai ya zata Hamisu breaker ne.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin nasan cewa indai ka kalli wannan Video nasan cewa sai ka zata Hamisu breaker ne kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun zata Hamisu breaker ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button