Shekkenan” Bidiyon Ado Gwanja Yabar Kasar Nigeria Akan Maganar..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ado Gwanja Yabar Kasar Nigeria Bayan Ya Saki Wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Mawaki ado gwanja yabar Kasar Nigeria Akan ana neman sa kamar yadda a yanzu haka zamu kawo maka gaskiyar labari akai.
Mutane Da Yawa a yanzu haka sunci karo da labarin cewa Za a kama Ado Gwanja Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata a Kamashi ba.
Wasu kuma a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata a Kamashi domin yayi abinda zai lalatawa yara tarbiya kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akan Maganar Cewa ado gwanja yabar Kasar Nigeria.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Sun yarda da wannan abun domin ado Gwanja bai bar kasar Nageria ba yana nan.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com