Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Allah Ya Yiwa Wata Amarya Rasuwa A Lokacin Shagalin Sunan Jaririn Data Haifa..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Tamara Suna Allah Yayi Mata Rasuwa Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya karan ta wannan labarin sai yayi Kuka.

Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sun koka da wannan labarin domin a yanzu haka ya Kamata ka tsaya ka karan wannan labarin.

A yanzu muke Samun Labarin Cewa Allah Ya Yiwa Wata Amarya Rasuwa A Lokacin Shagalin Sunan Jaririn Data Haifa Kamar yadda a yanzu haka ga hoton wannan Baiwar Allah Ka Kalla Domin Ka Ganta.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Huton Nasan Cewa Kaga yadda Wannan Baiwar Allah take kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.

A yanzu haka wannan labarin yayi matukar girgiza Mutane Duk da cewa wannan ba shine karo na farko da Hakan ya fara faruwa ba Amma kuma a yanzu haka mutane da yawa sun girgiza.

Muna Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama Kamar yadda a yanzu haka ya Kamata kaima ka taya wannan baiwar allah da addu’a.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button