Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Amaryar Data Rasu Ana Shagalin Bikin Jaririn Data Haifa..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Wata Mata Ta Rasu Ana Tsaka Da Sunan Jaririn Data Haifa Kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani akai.
Innalillahi Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa Allah ya karbi Ran Wata Mata Wacce Ta Haihu Kuma allah ya bata lafiya amma kuma allah babu yadda Baya iyawa sai ya karbi Ranta ranar Suna.
A yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka da wannan labarin domin a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai ya Zubar da Hawaye kamar yadda mutane Suna fatan allah ya Raya wannan jaririn.
A yanzu haka ga Huton wannan matar ka kalla domin kaganta kamar yadda a yanzu haka nasan cewa kana jiran musaka maka wannan hoton matar gashi ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai wannan ba shine karo na farko ba allah ya karbi Ran mace a ranar Sunan dan ta kamar yadda mutane da indai Suna ziyarar shafin social media dole ya taba samun wannan labarin.
A yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikan ta da Rahama domin a yanzu haka mutane da yawa Duk wanda yaci karo da labarin yayi turashi gaba domin wasu Suna su tayata da addu’a.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com