Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Ashe Wannan Shene Dalilin Da Yasa Tahir Fage Yake Rawar A Gidan Gala..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Ashe Wannan Shene Dalilin Da Yasa Tahir Fage Yake Rawar A Gidan Gala Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ace Tahir Fage yana zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata ba domin yana da ya’ya.

A yanzu haka kuma an tattauna da Tahir Fage a jidan JARIDAR BB HAUSA Kamar yadda a yanzu haka ya bayyana cewa yana Cikin Wani mawuyacin Hali shine Dalilin Dayasa yaje gidan wasa yake rawa da Yan’mata.

Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla zakaga yadda Tahir Fage ya bayyana Dalilin Da yasa yake zuwa gidan gala yana rawa domin a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai ka Tausaya Masa ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Tahir Fage ya bayyana Dalilin Dayasa yake zuwa gidan gala yana rawa da waka kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun tausaya Masa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button