Labaran Duniya

Bidiyon; Amarya Ta Ki Sumbatar Ango A Lokacin Bikin Aurensu Saboda Warin Baki…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Wata Amarya Taki Sumbatar Mijin Baza Ta Aura Akan Yana Warin Baki Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi Dariya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka samari da yawa basa wanke bakin su kamar yadda kuma a haka suke cewa Suna da tsafta a yanzu haka wannan bawan allah yaga takan sa.

Mutane Da Yawa a yanzu haka sunyi Dariya Akan Wannan Abun Domin a yanzu haka Duk Wanda Yaci Karo Da Wannan Labarin Sai ya Girgiza Kamar yadda a yanzu haka wasu Suna magana akan cewa ta fasa aurenshi.

Kamar yadda ka sani dai wannan Dalilin bazai saka ta fasa auren sa domin indai zaici gaba da kula da bakin sa zai gyaru amma kuma da zara baici gaba da wanke bakin saba Warin bazai dena ba.

A yanzu haka Matasa da yawa sai kuyi hankali da wannan abun domin wannan Dalilin zai iya kashe aure kamar yadda. a yanzu haka kuma wasu Suna magana Akan cewa Hakan bazai taba yiwuba.

Kai a yanzu haka gana ganin cewa Warin Baki bazai kashe aure ba muna so Muji ra’ayin ka Akan wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button