Tirkashi” Babu Wata Soyayya Tsakanina Da Hamisu Breaker Fatima Ali Nuhu Ta Karyata Maganar Soyayyar ta Hamisu

Babu Wata Soyayya Tsakanina Da Hamisu breaker Yanzu Yanzu Fatima Ali Nuhu Ta BAYYANA gaskiya Magana Akan Labarin Cewa Suna Soyayya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Hamisu Breaker shine zai aure yar gidan Ali nuhu fatima kamar yadda a yanzu haka kuma fatima ali ta Bayyana Gaskiya Akai.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana akan cewa ya kamata fatima ali nuhu ta fito ta Fadi gaskiya akan maganar soyayyar ta Hamisu breaker sai kuma a yanzu haka ta Bayyana Gaskiya Akai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya akai kamar yadda a yanzu haka babu wata soyayya tsakanin Hamisu breaker da fatima ali nuhu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com