Kannywood

Matsayar Gwamnatin Kano Akan Hukuncin Daza Ta Yankewa Ado Gwanja Da 442 Da Safara’u Sarkin Waka Yayi..

Yanzu Yanzu Matsayar Hukunci Da Gwamnatin Kano Ta Dauka Akan Ado Gwanja Kamar Yadda a yanzu haka zamu Saku muku Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa yaushe za a dauki mataki akan ado gwanja Akan Sakin Wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki mai tsanani Akan ado gwanja.

Wasu kuma Suna magana akan cewa bai kamata a dauki mataki Akan ado gwanja ba domin bashi da Wani laifi Akan wannan abunda yake faruwa a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda abun ya kasance.

Kamar yadda. a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kamar yadda. a yanzu haka mutane da yawa sunce bai kamata a takurawa ado gwanja ba domin bashi da Wani laifi Akan wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button