Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wannan Rashin Imanin Yayi Yawa Indai Ka Kalli Wannan Video Sai Kayi Kuka.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Wannan Rashin Imanin Yayi Yawa Ya Kamata Ace iyaye Su Ringa Daukar Mataki Akan Wannan Abun.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan rashin imanin yayi yawa ya kamata ace iyaye su dena kawo Ya’ya su bara.
A yanzu haka Kuma Mutane Da Yawa Suna Magana Akan Yadda Al’majirai suke Rayuwa domin a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi korafi akan abinda yake faruwa a ga Video ka kalla.
Kamar yadda. a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Wadan nan Al’majiran suke Rayuwa acikin bakin ciki kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa laifin iyayen su ne.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com