Labaran Duniya

Idan Ka Saki Mace Da Ciki Ajikin Ta Bata Saku Ba! Kalli Bidiyon Domin Kaji Yadda Malam Yayi Bayani

Babbar Magana Yanzu Yanzu Malama Ya Bayyana Cewa Indai Mutum Ya Saki Matarsa Tana Da Ciki Sakin Bai Sako Ba Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna Sakin matar su Suna da ciki kamar yadda kuma a yanzu haka malam ya bayyana cewa indai mutum ya saki Matarsa da ciki Ajikin ta bai sakuba.

A yanzu haka wannan maganar tayi matukar Jawo Cece Kuce a duniya kamar yadda a yanzu haka kuma wasu Suna cewa wannan maganar ba gaskiya bace a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda malam ya fada.

Kamar yadda. a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda malam ya bayyana cewa indai mutum ya saki Matarsa Tana da Ciki bata saku ba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunce wannan maganar gaskiya ceh.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button