Alan Waka Da Daddy Hikima Abale Ya Bayyana Dalilin Dayasa Suka Fito Takara A Jam’iyar ADP..

Yanzu Yanzu Alan Waka Ya bayyana Dalilin Dayasa ya fito takara kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan Maganar tasa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunga Abale Daddy Hikima da kuma alan waka sun fito takara a sabuwar jam’iyar ADP.
Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ace sun fito takara ba sai kuma a yanzu haka alan waka ya bayyana Dalilin Fitowar Su Takara a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda alan waka ya bayyana Dalilin Fitowar Su Takara kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com