Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Yadda Wani Matashi Zai Kashe Kansa Akan Momee gombe

Innalillahi Wa’inna Ilaihi YANZU Yanzu Wani Matashi Zai Kashe Kansa Akan Soyayyar Momee gombe Kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa Sunyi Mamaki.

Kamar yadda A yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan mutumin.

A yanzu haka Wani Matashi yayi Kokarin kashe Kansa Akan Soyayyar Momee gombe kamar yadda A yanzu haka ya kamata ace Momee gombe ta kulashi domin idan ba haka ba za. a samu matsala domin zai iya kashe Kansa.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan wannan bawan allah kamar yadda wasu Suna cewa da an barshi ya kashe kan nashi ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wanna bawan allah yayi Kokarin kashe Kansa Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa bashi da hankali domin babu wata soyayya daza tasa ka kashe Kanka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

One Comment

  1. Hey thgere woud yyou mnd statinng which blg plaform
    you’re using? I’m going to start mmy own boog iin the near futture
    but I’m having a touhh time selecting btween BlogEngine/Wordpress/B2evolution and Drupal.
    Thee reason I ask is because our desibn seems differeent
    then most bblogs annd I’m looking for something unique.
    P.S Sortry foor being off-topic bbut I had too
    ask!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button