Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; An Kamashi Yana Lalata Da Yar’ Cikinsa Video

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu an Kama Wani Mutum yana lalata da Yar’sa ta cikin sa kamar yadda. a yanzu haka mutane da yawa Sunyi allah wadai da wannan mutum.

A yanzu haka yan sanda sunyi Nasarar kama wannan mutum din wanda Yake lalata da Yar’sa ta cikin sa kamar yadda yarinya ta Bayyana cewa daki daya suke kwana da Mahaifin nata.

Hakane Yasa Wannan Mutum yake samun damar lalata da Yar’tasa kamar yadda a yanzu haka shima ya karbi laifin sa kum a yanzu haka yana neman afuwar yar tasa.

Domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya zama dole a hukuntashi domin gudun kada Wani ya kara aikita irin wannan abun.

Mutane Da Yawa a a yanzu haka sun fito sun magana Akan cewa Duk ya bayyana cewa yana neman afuwar yarinyar tasa wasu Suna cewa tuban muzuru ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button