Labaran Duniya

Innalillahi; Fyade A Masallaci Yadda aka Kama Wani Mutum Ya Yiwa Yarinya Yar Shekara 4 Fyade A Masallaci

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Gaskiya Wannan Mutumin Bashi Da Imani Kalli Yadda Yaja Karamar Yarinyar Masallacin Yayi Mata fyade kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Karshe Duniya Yazo Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa mutane sune suke jajawa mutane masifa kamar yadda a yanzu haka wannan abun wannan mutumin ya aikata bai daceba.

A yanzu haka an kama Wani Mutum ya kama wata karamar yarinya ya Shigar Da ita masallaci Inda Yayi mata fyade kamar yadda a yanzu haka Asiri Yatonu kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan bawan allah domin mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa wannan mutumin bashi da imani.

Domin Duk Mai Imani bazai taba zuwa cikin masallacin yayi lalata da yarinya ba muna fatan allah ya shiryi irin wadannan mutanan masu Aikata wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button