Kannywood

Bidiyon; Yadda Yan’mata Suke Iskanci Acikin Wakar Ado Gwanja “Cass Asosa

Innalillahi Kalli Yadda Wasu Mata Suke Iskanci Acikin Sabuwar Wakar Ado Gwanja CHASS kamar yadda a yanzu haka wannan Videon Ya Jawo Cece Kuce.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan ado gwanja domin wannan wakar da yayi bata Kamata ba domin ta lalatawa yara tarbiya.

A yanzu haka mutane da yawa a Sanadiyar wannan Video sun kara korafi Akan ado gwanja domin a yanzu haka Suna cewa ya kamata a dauki babban mataki Akai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wasu mata suke iskanci acikin wakar.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wadan nan matan suke abinda bai daceba ba kamar yadda a yanzu haka kuma wasu Suna cewa laifin ado gwanja ne.

Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button