Kannywood
Bidiyon; Bikin Momee Gombe Da Ramadan Both Acikin Shirin Film Din ALAQA..

Auren Momee Gombe Da Ramadan Both Acikin Shirin Film Din ALAQA Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun dauka da gaske ne.
A yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan Cewa Momee gombe ta Auri ramadan both acikin Shirin film din AlaQa kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.
A yanzu haka Duk wanda Yake bibiyar Shirin film din AlaQa yasan cewa anyi auren Momee gombe da ramadan both kamar yadda. a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan shagalin Bikin ya kasance tsakanin Momee gombe da ramadan both.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com