Hausa Music

Auta Mg Boy – Amana Da Amana (Official Audio) 2022

Auta Mg Boy Sabuwar Waka (Amana Da Amana) Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka audio kaji.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu auta Mg Boy ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka idan ana lissafin manyan mawaka za. a saka auta Mg Boy aciki.

A yanzu haka ga Audio wannan wakar ta saurara domin zakaji yadda wannan wakar take domin a yanzu haka wakar ta daukaka a duniya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button