Hausa Series
Ado Gwanja ft 442 – Chass Asosa

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Da 442 Chass Asosa Sabon Salo Kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa Sunyi korafi akai kamar yadda A yanzu haka zamu zaka muku video wannan wakar.
Kamar yadda ka sani dai ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar sa mai Suna Chass Kamar mutane da yawa sun bayyana cewa zata lalatawa yara tarbiya sai kuma a yanzu haka sukai wacce Tafi wannan iskancin ga Video.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com